Jaruman kannywood mata da suka mallaki gidajen kansu kuma masu tsada wanda a yanzu haka suke ciki a zaune.

Jaruman kannywood mata da suka mallaki gidajen kansu kuma masu tsada wanda a yanzu haka suke ciki a zaune.
Dayawa mutane suna mamakin gidajen da jaruman suka mallaka ta wata fuskar ma har wasu ke ganin ba’a kannywood suka sami kudin gina gidajen ba.
Jaruman da suka fara mallakar gidajen kansu a masana’antar kannywood sun hada da jaruma Hadiza Ali Gabaon, Ummi Ibrahim Zeze, Hafsat Idris barauniya, Aisha Aliyu Tsami da sauran su.
Hausa daily News tayi nazari akan wasu daga cikin jaruman kannywood wanda suka mallaki gidajen kansu a masana’antar.
zaku iya kallon cikaken video jaruman da suka mallaki gidajen kansu da kuma video cikin gidajen ta hanyar danna video dake kasa rubutan nan.
Ku cigaba da kasancewa da hausadailynews dan samun ingantatun labarukan da suka shafi masana’antar kannywood.
Mungode da ziyartar shafin mu.
Ummhh,to muna masu fatan alkairi Amman su sani su ji tsoron Allah su sani fa Allah sai yayi masu hisabi akan dukiyoyin su
Masha Allah
To idan har ta hanyar halak ne suka mallaki duk wadan Nan gidajen,babu wata matsala tare dasu.To,Amma duk da haka dai suji tsoran Allah.