Labaran Kannywood
Labarina season 3 episode 10

Labarina Season 3 Episode 9 yazo da wasu abubuwan ban mamaki kamar wajen da Hajiya babba ta hana Lukuman auren Sumayya ta kuma ciga ta a gamab kawarta.
Haka kuma da wajen da Furasdo ya yiwa mahaifiyar sumayya kashedi akan kada ta sake kula wani saurayi ya kuma kara da cewar kada ta sake zuwa aiki zai ringa bata kudade.
Mutane dayawa sunyi mamakin yadda mahaifin furasdo Alh Dan Gaske ya aminta da Sumayya duda tace bata da mahaifi.
Sai dai ana wata ga wata inda Yarima Ya ce sai ya binciko asalin yadda aka sami sumayya, Ya kara da cewa za’a tambayi mahaifiyar sumayya aji daga bakin ta.
Turka turka ta afku a season 3 episode 9. Ya kuke gani episode 10 zai kasance.
Zaku iya yimana bayani akan a wajen yin Comment anan kasa