Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Video yadda Sadiya Haruna ta fara zuwa Islamiya dan Koyan Karatu.

Matashiyar nan Sadiya Haruna wadda kotu ta sameta da yada wasu video da basu kamata ba ta yanke mata Hukuncin komawa islamiya Darul Hadith Domin karo karatu.

Advertising

Duk me bibiyar mu yasan mun kawo muku rahoton da muka tambayi gidan yari sukace batazo hannun su ba saka makon an sami wata tangarda wanda hakan yasa basu karbeta ba.

Saidai makarantar da aka tura sadiya Haruna ta karo karatu tace bazata hada ta da dalibanta a harabar makarantar ba sabida gudin matsala.

Yanzu haka matashiya Sadiya Haruna ta fara zuwa makarantar Islamiya sanye da Hijabi da kuma Nikab wanna suna daya daga cikin dokokin makarantar.

Advertising

A halin yanzu sadiya Haruna tana karkashi ikon gidan gyaran hali dake garin kano.

https://youtu.be/fJ01FMR43SU
Kalli cikaken video abinda ya faru

Jami’in hulda da jama’a na DSC Musbahu Lawal Kofar Nasarawa yace Hukumar tabawa mutanan da suka tsayawa Sadiya Haruna Takardar sharuda akan cikata da za ai ta ringa zuwa islamiya daga gidanta.

Musbahu Lawal ya kara dacewa jami’an su zasu saka mata ido domin suga yadda tabi dokar.

yace idan tabi doka zasi mata sasauci tunda wata shiga aka yanke mata tayi wata hudu, idan kuma ta bijirewa doka zasu fasa yimata sasauci.

Muyi kokarin jin ta bakin sadiya haruna amma hakan beyiwuba.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button