Uncategory

Tsananin rashin lafiya yasa anwa wata mata tayin bairn addinin musulinci.

Rashin lafiya yasa wasu kiristoci sun yiwa wata mata da take fama da tsananin radhin lafiya tayin barin addinin musulinci.

Matar ta shaidawa Fauziya D Suleiman cewa ta dade tana fama da rashin lafiyar ciwon daji wanda a yanzu haka gaban ta yake tsusa sabida rashin samun magani akan kari.

Matar na rike da marayu mata guda uku wanda ita take dawayniya dasu tunda majinta allah yaymasa rasuwa.

Matar ta shaidawa Fauziya D Suleiman cewar ciwon daji ne ya kama gabanta amma an mata aiki an cire a dalilin rashin samun kudin magani ciwon ya dawo danye tamkar ba’a taba yimata aikin ba.

Matar tace wasu Kiristoci ne sukace zasu temaketa amma sai tabar addinin musulinci, Da bata amincewa shine sukaki temaka mata.

Fauziya D Suleiman itace mai Gidaniyar
Creative Helping Needy Foundation  wadda ta dade tana temakawa irin wannan mutane masu dauke da larurar rashin lafiya.

Fauziya Ta wallafa bidiyon matar tare da yaranta tana kuka tana bayani abinda ya faru da ita.

Allah ka karemu da lafiya Ameen.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button