Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

LABARINA SEASON 3 EPISODE 10

Tabbas labarina season 3 episode 10 yazo da wasu abubuwa wanda daya masu kallon fina finai masu dogon zango basu saba ganiba.

Advertising

Film din labarina a yanzu ya kasance shine na farko a cikin fina finai masu dogon zango da ake gudanarwa a masana’antar kannywood wanda yan kallo sukafi gani.

Episode 10 da zaku gani yanzu yazo da wasu abubuwan ban mamaki kaman yadda lukuman zai shiga mawuyacin halin rabashi da auren Sumayya.

kuma tun a baya ya shaidawa sumayya cewar duk abinda hajiya babba tace shi akeyi koda mahaifinsa baya so.

Advertising

Nasan dan kallo yana tunanin irin halin da Sumayya zata shiga a game da Hanata auren Lukuma da kuma rasa mahmud da akai sanan kuma aurenta da Furasdo.

zaku iya sauke film din labarina ta hanyar dannan wannan video dake kasan rubutun nan dan kallon season 3 episode 10.

Labarina season 3 episode 10

Mutane dayawa sunyi mamakin yadda mahaifin furasdo Alh Dan Gaske ya aminta da Sumayya duda tace bata da mahaifi.

Turka turka ta afku a season 3 episode 9. Ya kuke gani episode 10 zai kasance.

Zaku iya yimana bayani akan a wajen yin Comment anan kasa

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button