Yawan Shatawar jarumar kannywood Fati washa a kasar Egypt.

Jarumar kannywood Fati washa ta shilla zuwa kasar Egypt domin yawan shakatawa acikin fararan fata.
ba wannan ne karo na farko ba da jarumar ta bar kasar ta domin yawan shakatawa ba.
idan zaku iya tunawa ba wannan ne karo na farko ba da jarumar ta taba tafiya yawan bude idanu wasu ka kasashen ba.
A shekarar 2020 data gaba ta jarumar Fati washa da Rahama Sadau da Hadiza Gabon sun fita kasar dubai domin murnar shiga sabuwar shekara.
Fati Washa ta rikita kafar sada zumutar ta da zafafan hotunan da bidiyon wuraren da ta ziyarta a kasar Egypt duda bawannan karo na farko da ta taba zuwa kasar ba.
Akwai wasu shahararun jaruman Kannywood mata da su ka je yawon bude idanu a Egypt a shekarun baya sun hada da Rahama Sadau, Ummi Ibrahim Zee Zee da kuma Nafisat Abdullahi.
Tafiya kasashe ketare domin yawan bude idanu ya zama tamkar gasa a wajen jarumai mata na Masana’antar kannywood.
Mungode da ziyartar shafin mu.