Wakokin Hausa
Auta Mg Boy (Ke Nake So) Official Hausa Song Video 2021
Sabuwar wakar auta mg boy me taken ‘Ke Nake So’ tazo da salo irin wanda bakowane mawaki me yake rintaba.
Advertising
Auta Mg Boy ya kasance shararen mawaki wanda ake damawa dashi a Kannywood Ta wata fuskar ma ake tuanin shi zai karbi ragamar sarkin mawaka.
Mutane da dama suna cewa sallon Auta Mg Biy na dabanne domin kuwa masu sauraran wakokin sa sunce wakarsa tafita daban data sauran mawaka.
Mutanan dake sauraran wakokin hausa sunce Nan da 2022 Auta Mg Boy zai daga kambun mawakan masana’antar kannywood.
Advertising
Mawakin ya kasance dan kasar Niger wanda a dalilin haka ne yasa wasu ke ganin bazai taba rike kambun mawaka ba a garin kano.
A kwanan baya mawakin ya saki wakoki da dama wanda a lokacin akai tunanin zai iya wuce fitaccen mawakin hausa Hamisu Breaker.
Advertising
One Comment