Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Matar da akace itace mahaifiyar Ummi Rahab ta fadi gaskiyar abin da ya faru

Wata mata da Yasir M Ahmad dan uwan Ummi Rahab ya wallafa ita da wani balarabe yace itac mahaifiyar ta fadi gaskiya.

Advertising

Kaman yadda kuka sani dai an kai ruwa rana da Adam A Zango da Ummi Rahab Inda har takai su da tone tone asiri a tsakanin su.

Daga baya ne dai aka fara rade radin Ummi Rahab bata da iyaye inda maganar ta karade kafar sada zumuta, Wasu ma suke ganin daliln dayasa ta zauna a wajen Adam A Zango.

Wani wanda ake kira da Yasir yace shi dan uwan Ummi Rahab ne hasali ma shiya kawota masana’antar kannywood harta fara yin harkar film.

Advertising

Yasir yace Mahaifiyar Ummi Rahab ‘yar Nijeriya ce amma ba ta taba zuwa Nijeriya ba. Ni ma a can Saudiyya aka haife ni. Ita Rahab a can aka haife ta. Kashi 80 Cikin dari na family mu duk suna saudiya.

Da aka tambayi Yasir a game da wasu hotuna da suke yawo a kafar sada zumunta wanda akace ka wallafa shin da gaske ne iyayen tane,

Yasir ya amsa tambayar da Hausa Daily News taimasa da, Eh sune iyayenta.

A shekarar jiya ne dai matar da yasir yace ita ce mahaifiyar Ummi Rahab ta fito ta fadi dagkiya inda tace babu abinda ya hadata da ita sai addinin musulici ba.

Matar ta kara da cewa da cewa mutane suna damuna da wannan tambayar amma na fara gajiya kaman yadda zaku gani dai a bidiyon da muka wallafa a kasan rubutun.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button