Advertising
Advertising
Uncategory

kyawawan hotunan auren Nafisa Izzar So da Umar Hashim sun dau hankula

kayatatun hotunan auren Nafisa Izzar So wato Aisha Najamu tare da mijinta Umar Hashim sun ja cece kuce a kafar sada zumuta.

Advertising

Makallatan shirin film dinanan mai dogon zango na Izzar So sun shiga rudani tun bayan ganin hotunan Hajiya Nafisa da Umar Hashim suna zaune kan kujerar ma’aurata.

KARANTA KUMA: Saida mukai wata uku bama magana da mahaifina dan na fara waka.

Mutane sun tafi acewar Umar Hashim jinin matawalle ne dan haka bazai taba yiwu ya auri Hajiya Nadisa ba.

Advertising

Ku kalli bidiyon yadda bikin ya kasance a kasan rubutun nan.

Bidiyon Auren Umar Hashim Da Hajiya Nafisa Izzar So

Tabbasa Dan kallo ya shiga rudani a game da wannan hotunan da jarumin ya saki a shafukan sa.

KARANTA KUMA: Matar da akace itace mahaifiyar Ummi Rahab ta fadi gaskiyar abin da ya faru

Zamu so kufada mana ra’ayoyin ku a game da wannan Hotuna da kuka gani, Sannan ku fada mana ti anin ku akan Umar Hashin shine dan matawalle.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button