Uncategory

Matashi yayi ikirarin bazai sakkoba matuka bai mashi aure ba

Wani matashi dan jahar Gombe ya hau chan saman service din waya yace bazai sakko ba matukar ba ai masa aure ba.

Matashi dan unguwar checheniya dake Gombe ya hau karfen service din waya ya kuma ce bazai saukaba matukar ba ai masa aure ba’a sami wanda zai aurar dashi ba.

Bayan hawam matashin sai ga wasu tarin matasa dauke da makara suna jiran ya wado su mikashi makabarta.

Duk wani wanda yay kokarin hawa service din sai matashin yace duk wanda yay kokarin sakko dashi to zai duro kasa ya ya hallaka kansa.

Jim kadan sai ga yan kwana-kwana sunzo dan su sakko da matashin. Da zuwan yan kwana-kwana sai matsahin yace dasu kada su indai suka hawo zai duro kasa.

KARANTA KUM: Abba Kyari’s conviction is necessary if we arrest him as long as we catch up with the allegations against him.

‘yan sanda da jami’an Gwamnatin sun garzaya wajen domin shawo kan matashin akan kada ya hallaka kansa.

jim kadan dai matashin yaji koken jami’an Gwamnatin inda ya akai sa’a ya sakko.

Ga bidiyon yadda abin ya faru a kasan rubutun.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button