Advertising
Advertising
Labarai

Abin tausayi: Wani yaro ya bayyana yadda yake ji idan yasha tabar wiwi

Wani yaro dan shekara 11 dake garin jos jahar plateau ya bayyana yadda yake ji idan yasha kayan maye.

Advertising

An kama yaron a wajen wani dilan tabar wiwi dake Congo a jos jahar plateau a Nigerian.

Yaron yace baya zuwa makaranta kawai yana Sana’a zubar dashara ne da kuma jari boya.

KARANTA KUMA: Matashi yayi ikirarin bazai sakkoba matuka bai mashi aure ba

Advertising

Da ake tambayar yaron wa yake koya masa shaye-shaye kuma ya kai shekara nawa yana shan tabar wiwi, Sai yace Wanine ana ce dashi dan turaki suna zubar da sahra ne tare dashi amma ya girme shi.

sai yaron yace yakai kimanin wata hudu yana shan tabar wiwi da madarar suku dayin da wasu sauran kwayoyi da dama.

Ga bidiyon zantawar da akai da yaron a kasan wannan rubutun.

Allah ya shiryi matasan mu

Harkar shan miyagun kwayoyi na kara karfi a wasu sa-sa dake Nigeria, A ranar asabar din data gabata ne Hukumar sha da fataucin miyagu kwayoyi ta Nigeria da kuhumar tace fina finai su kai hadin gwaiwa domin kawo karshen sahan miyagun kwayoyi a kasar.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button