Wakokin Hausa
FANAN (Official Song audio) Video

Wakar da kuma dade kuna jiran ganin bidiyon ta, wakar shararen mawakin hausa Umar M Shareef me sunan ‘Fanan’ Anyi wannan waka ne a wani Film me suna Fanan.
Sai dai mawakin bashine ya hau kan bidiyon wakar ba Jarumi Sani musa Danja ne ya hau kan wakar.
Auta Mg Boy (Ke Nake So) Official Hausa Song Video 2021
Babban abin mamaki shine sani danja ya hau wakar ne a wani Film da matasa tayi me suna (Fanan).
anta rade radin mutuwar aure Sani Musa Danja da jaruma Mansura isa wanda a kwann baya akace yayi yin kurin maida ta dakin ta.
Ana tunanin Mansura isa tayi wannan Film ne domin jin dadin mijin nata wanda har ta, An dauki sani danja a matsayin shine jarumin Film din.
Mungode da bibiyar shafin mu a koda yaushs, Muna alfahari daku matuka.