Advertising
Advertising
Labarai

Kamfanunuwan gwamnatu guda 15 da sugaba Muhammad Buhari zai siyar

Gwamnatin tarayyar Nigeria na kokarin taso da wasu kafanoni wanda suke mallakar ta ne, Gwamnatin shugaba buhari tace zata siyar da wasu kafanoni zuwa ga masu zuba hannun jari.

Advertising

Gwamnatin shugaba buhari ta shirya tsaf dan mika wasu manyan kamfanonin mallakar gwamnatin zuwa ga masu zuba hannun jari, gwamnatin tace , Zata siyar da wasu kamfanoni zuwa ga masu zuba hanun jari.

Ga jerin kamfanonin da gwamnatin tace zata ziyar dasu zuwa ga masu zuba ga Hannun jaru a kasar.

(1) Zungeru Hydro Plant

Advertising

(2) Nigerian Postal Service (NIPOST)

(3) Abuja Environmental Protection Board (AEPB)

(4) Tafawa Balewa Square (TBS)

(5) River Basins Developments Authorities (RBDAS)

(6) Bank of Agriculture (BOA)

(7) The Nigeria Commodity

Exchange (NCX)

(8) The Nigeria Integrated Power

Projects (NIPPS) da ke at

(9) Calabar, Geregu, Omotosho da Benin (IHOVBOR)

(10) The Nigeria Film Corporation (NFC)

(11) Federal Capital Territory Water Board

(12) Abuja International Conference Centre (AICC)

(13) Save Sugar Company

(14) Lagos International Trade Fair Complex (LTFC)

(15) Transmission Company of Nigeria (TCN)

Gwamnatin Shugaba kasa Muhammad buhari na shirin siyar da ko mika wasu manyan kadarorin kasuwanci wanda suke mallakar kasa zuwa ga masu saka hannun jari masu zaman kansu.

Wannan mataki, kamar yadda jaridar ‘BBC’ ta ruwaito, daga cikin al’washin da gwamnati shugaban ta dauka na farfado da Manyan kamfanonin a shekarar 2021 dama sauran shekarun dake gaban ta.

MUNJI DAGA BAKIN AL’UMMA

Mutane da dama na sukar wannan tsari da gwamnatin tashigo dashi na siyar da manyan wajajan gwamnatin,

sunce irin wannan tsarin ne yasa suka guji waccen gwamnatin ta Atiku Abubakar Na yinkurin siyar da ‘NNPC’, Sai gashi itama gwamnatin da muka aminta da ita duk tafiyar su daya.

Mungode da ziyartar Shafin mu, ku cigaba da kasancewa damu domin samun zafafan labarin hausa.

Advertising

One Comment

  1. Today, while I was at work, my cousin stole my apple ipad and tested to see if it can survive a thirty foot drop, just so she can be a youtube sensation. My iPad is now broken and she has 83 views. I know this is entirely off topic but I had to share it with someone!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button