Wata budurwa ta Hallaka Mijinta har lahira Bayan an mata aureb dole.
Matashiyar mai suna Rumaisa Muhammad wata take zaune a Garin Adamawa a karamar hukumar Shelleng, matashiyar nada shekara 19 a duniya.
Matashiyar mai suna Rumaisa An mata auren dole ne da wani matun dan kimanin shekara 35, Rumaisa ta nemi mijin nata ya saketa yaki hakan yasa ta nemi makami ta soka mai.
KARABTA KUMA: Abin tausayi: Wani yaro ya bayyana yadda yake ji idan yasha tabar wiwi
Ana shirin mikashi asibiti rai yay halinsa, Bincike ya nunawa yan sandan Shelleng cewar, Anyiwa matashiyar auren dole ne
sati uku dasuka gabata.
Sugaban ‘yan sandar Adamawa Cp Aliyu Adamu Alhaji yabada umarnin gagawa da aje a gudanar da kwkwaran bincike a game da lamarin fomin a gurfanar da ita gaban alkali domin ta girbi abin da ta shuka.
Sheikh malan Aminu Daurawa yayi jan han kali sosai a game da iya yen da suke dagewa wajen yiwa ya’yan su Auren dole.
Zaku iya kallon bidiyon anan kasan.
One Comment