Advertising
Advertising
Uncategory

ABDUL SAHIR NA KAMU (OFFICIAL VIDEO)

Fitaccen Jarumin kuma mawakin hausa Malan ali Na shirin Film din kwana chasa’in da Arewa24 ke hasakawa.

Advertising

Sahir Abdul wanda ake kiransa da malan Ali a cikin film dinnan mai dogon zango na kwna chasa’in.

Mutane dayawa sun fi sanin jarumin a bangaren waka ba, Dayawa mutane sunfi sanin sa a fina finan hausa.

jarumin ya yayo wata sabuwar waka domin jin dadin masoyan, Jarumin ya kashe wa wakar makudan kudade dan jin dadin masoyan sa.

Advertising

Tun a kwanakin baya jarumin ya fitar da Audio din wakar, A yanzu kuma ya sakar muku video ta zaku iya kallonta a kasan wannan rubu tun.

ABDUL SAHIR /NA KAMU (OFFICIAL VIDEO)

Advertising

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button