Labarai
Allahu Akbar: Allah ya yi wa Sarkin Sudan na Kontagora, Alhaji Saidu Umaru Namaska.

Rahotani sun nuna cewa Allah yayiwa Sarkin rasu ne a wani babban Asibiti a garin abuja.
Sarkin ya rasu yana da shekara 84, bayan ya sahefe lokuta yana jinya,
Alhaji Saidu Umaru Namaska ya rasu yana da shekara 47 a kan karagar mulkin sarautar Kontagora da ke Jihar Neja.
ku cigaba da kasancewa damu domin samun cigaban rahoton.
Wata uku kenan da rasuwar dan sakin wanda yan bindiga suka hallaka.