Advertising
Advertising
Labarai

Wata mata taci karo da wanda ya sace ta kuma yake saduwa da ita sau 6 a rana.

Wata mata ta ci karo da fuskar wani mutun daya saceta a shekara daya data kabata a cikin Sky Bank na jihar Fatakwat jihar Rivers. inda ta gayawa masu tsarab bankin cewa su kama mata shi domin shekara daya data gabata su suka sace ta.

Advertising

Wanda abun ya faru a gaban su sunce matar tace wannan kwastoman banki sune suka taba sace ta a shekarar data gabata, takuma ce wannan kwastoman bankin nasu yana daya daga cikin mutanan da suka sace ta Sabida bazata taba manta fukar saba domin kullun sai ya sadu da ita sau 4 ko 6 a rana.

Har zuwa yanzu shaidun da abin ya faru a gaban su sunce wannan mutumi ya musa zargin da matar take masa. Inda matar tace idan ya sake musawa a tube wandonsa za’a ga wani tabo a jiki.

Hukumar yan sanda jihar zun binciki bankin mutumin da matar take zargi inda suka samin kudi kusan miliyan 98. A halin yanzu yan sanda sun tasa keyar sazu sashin binciken masu garkuwa da mutane.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button