Advertising
Advertising
Labarai

Wani Miji ya aika Matarsa ha lahira A Jigawa-Labarin Hausa.

Mai magana da yawun ‘Yan sandan jahar jigawa, ASP Lawan ya bayyana cikaken abin da yafaru a wata sanarwa daya fitar a garin Dutse.

Advertising

Kakakin ya ce magidancin ya kashe matar tasa ne a ranar 2 ga watan Satumba, wani daji, Haka kuma ya ce marigayiyar an sami munanan sararaki a gefan jikinta ban garen hagu.

Sannan ya ce an mika gawar matar ga ’yan uwanta don yi mata sutura kamar yadda addinin Musulunci ya tanadar.

Mai magana da yawun ‘Yan sandan ya kara da cewa an miki mutumin da ake zargi ban garen bincike laifuka na Dutse domin a gudanar da bincike a gareshi.

Advertising

Mai magana da yadun yan sandar jahar ya kara da cewa, Ya tabbatar da cewa ’yan sandan jihar za su ci gaba da kare rayuka da dukiyoyi al’ummar jahar.

Samun rashin daidaito yayi tsamari a tsakanin ma’aurata, Idan baku mantaba a jiya ne wata matashiya yar kimanin shekara 19 ta hallaka mijin ta ha lahira saka makon an mata auren dole dashi.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button