Labarai

Kanan Hukumomi 13 da aka rufewa layin waya a jahar Katsina da Zamfara.

An katse layikan waya salula dana tarho a jahar Katsina hukumomi 13 a jahar Katsina.

Hakan an alakan tashi da yin kurin dakatar da masu garkuwa da mutane da yan bundiga da suka addabi jahar zamfara da yankin arewa ta yamma.

Daga cikin kananan hukumomi 13 da gwamnatin ta rufewa layin, 10 na daya daga cikin wanda yan bindiga suka adabawa a wasu yankunan kaduna da zamfara.

Ga jerin kanana hukumomin da aka rufewa layikan kaman haka.

1-Safana
2-Jibya
3-Kankara
3-Sabuwa
4-Faskari
5-Dandume
6-Kurfi
7-Danmusa
8-Dutsin-Ma
9-Batsari

Ranar 3 ga watan Satumba Hukumar NCC ta ba da umarnin rufe layukan sadarwa kacokan a fadin Jihar Zamfara.

kwararann matakin na zuwa bayan Hukumar NCC ta karyata abin da ake fada na cewar ta rufe layikan waya a duk fadin jahar ta Katsina.

Hukumar NCC ta ce, Yin hakan ya zama dole domin ba wa hukumomin tsaro damar murkushe bata-garin da ke barazana ga Al’ummar jahohin.

Matsala tsaro na addabar yankunan arewacin Nigeriya dama, A yanzu haka dai gwamnatin na kokarin ganin ta shawo kan lamarin.

mubgode da ziyarta shafin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button