Wakokin Hausa
LABARINA DAWO DAWO SONG By Naziru Sarkin Waka
Shirin Film din Labarina sun sake gwan gwaje masoyan shirin da wata sabuwar wakar mai sun ‘Dawo Dawo’ wadda Sumaiyya take rera wa mahamud akan ya dawo gida.
Advertising
Kaman yadda kuka sani dai Mahmud ya guji Sumayya sabida ya sami soyayya a wajen Laila.
Daga baya kuma bayan an gayawa Laila Asanlin sa, Sai mahai finta yace bazai taba hada alaka dashiba.
Hakan yasa Mahmud a cikin damuwa har ya bazama cikin yawan funiya.
Advertising
Ga wakar daow dawo ga masu son dauka zasu iya dakar ta a kasan wannan rubutun.
Advertising