Labaran Kannywood
LABARINA SEASON 3 EPISODE 11
Turka turkar da take cikin shirin Labarina Season 3 Episode 11 tana da yawa, Sumaiyya ta fara yiwa Mahmud wakar da zata jawo hankalin sa ya dawo gida.
Advertising
Shikuma Lukuman yana gadan asibiti, kuma gashi abokin sa ya saka masa wakar da Sumayya take ya nuna bata damu dashi ba kwata kwata.
Gashi hajiya babba ta tambayi sumayya a wajen jami’an ‘yan sanda cewar Porasdo ne ya chakawa Lukuman wuka tace bashi bane.
Advertising
wannan magana tawa hajiya babba ciwo. Wanan satin hajiya babba zata gane kuren ta a game da wulakanta Sumaiyya da Rukaiyya akan Lukuman.
Zaku iya kallon Labarin Season 3 Episode 11 a kasan wannan rubutu.
Muna matukar godiya da ziyartar shafin mu.
Advertising