Labaran Kannywood

Rahama sadau ta fito a wani Saban Film din Bollywood na Indiya me suna Khuda Haafiz.

Fitacciyar jaruma rahama sadau ta sami shiga cikin wani Hamshakin Film din indiya me suna (Khuda Haafiz) kashi na biyu.

Akwai fitattun manyan jarumai da suka fito a Film din da jarumar Rahama sadau zata fito kaman Shararen dan Film din indiya nan Vidvut Jammwal, Yayi fice a cikin fina finan Masana’antar Bollywood.

kannywood actress Rahama sadau talks about wedding dress of Bichi Emire’s doughter

Jaruma Rahama Sadau ta wallafa a shafin ta na Instagram, Rahama Sadau ta wallaha wadannan hotuna ne da shi Daraktan film din ya wallafa a shafin sa.

Rahama Sadau ta wallafa a kasan rubutu cewar Gamu a Bollywood tare da Vidyut Jammwal @mevidyutjammwal.

https://youtu.be/OYuCSyJrOjU
Bidiyo Rahama Sadau a India

Shararriyar jaruma dai ba tun yanzuba ta kasance mai kaunar Fina finan Masana’antar Bollywood. Sabida koda hira da gidan talabijin na Arewa24

Jarumar ta dade da cewa bata da wani buri daya wuce ta ganta cikin fina finan Bollywood.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button