Advertising
Advertising
Uncategory

Dr Abdallah Umar: In dai kuka fahimci saurayi ba auren ku zeba kuyi watsi dashi.

Dr Abdallah Umar Limamin masallacin jama’a Na Usman bin Affan dake gadon kaya, Yace be kamata ace samari na watsi da shawawarin iyaye ba a yayin da suke kokarin neman aure.

Advertising

Limamin ya Dr Abdallah Umar Gadan kaya ya bayyana hakan ne a cikin wata shirin Rayiwar abar koya, wanda ake gudanar wa ranar juma’a a gidan Radio na Dala FM dake garin kano.

Dr Abdullah Umar Gadan kaya ya kara da cewa, Da yawan samari sunfi neman shawarar abokansu fiya da iyayen su a yayin neman aure.

Malamin ya shawarci yan mata, Da sun fahimci saurayi ba auren su zeba su saita masa hanya kada su bari wani saurayi yazo ya bata musu lokaci, ko yazo da wata siga dan ya lalata miki rayiwa,

Advertising

Dr Abdullah umar ya kara da cewa samari da yan mata su ringa bin shawarar iyayen su kada su ringa gaban kansu.

Ko a kwanan baya malamin yayi irin wannan maganar a wata hudubarsa daya gabatar a masallaci Usman bin Affan dake gadon kaya akan samari da yan mata suji tsoran allah su dena chutar da kansu a harkar aure.

Muna matukar alfahari da ku wajen ziyartar shafin Mungode.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button