Labarai
Gwamnati: Wata mumunan Ambaliya ruwa ta mamaye wasu manyan ban garori a jigawa.
Ambaliyar ruwa na kara tsamari a yan kunan jahar jigawa, Ruwa ya mamaye wasu sasan jahar ciki harda wasu wajaje da ake Noman shin kafa.
Advertising
Gwamnatin tace wajibi ne su samar da hanyoyin da zasu dakile afkuwar yawan Ambaliya a Jihar ta Jigawa.
Mai bai wa Gwamana shawara akan cigaban jama’a da shigo da al’umma cikin harkokin Gwamnati. Alh Hamza Muhammad Hadeja, Shine ya bayyana hakan a wata tataunawa dayayi a Gidan Radio Sawaba.
Wata budurwa ta Hallaka Mijinta har lahira Bayan an mata aureb dole.
Advertising
Ambaliyar ruwa tana daya daga cikin abar da take addabar manyan sasan da ake gudanar da noma a jahar jigawa.
Koda a watan Agusta wata ambaliyar ruwa ta mamaye wasu gonaki a jigawa yankin Ringim.
Advertising