Advertising
Advertising
Labarai

Yan sanda sun chafke Miji da matar da suka sace jariri saban haihuwa.

Jami’an Hukumar yan sanda na jahar kano sunyi nasarar damke miji da matar da suka sace jarirai sabin haihuwa wanda aka haifawa wani mutumi yan biyu.

Advertising

Mai magana da yawaun yan sandar jahar kano DSP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya saki wani Bidiyon matar da mijin da suka sace jaririn Abubakar sadiq da kuma maryam sadiq.

Maryam tace mijin nata ya dade yana seman da namiji, Dalilin dayasa ta sace jaririn kenan.

Karanta: Jaruman kannywood da suka Auri junan su/ Daga baya kuma Aurn ya mutu.

Advertising

Mai magana da yawun yan sanda ya kara da cewa Abubakar da matarsa Tuni suka shiya walima a gidan su dake rijiyar zaki na murnar samun da.

wanan walima da sukai tasa mutane makwabta suka fara zagin maryam bata da ciki kuma ya za’ai ace ta haifi yan biyu rigis.

DSP Kiyawa yace wani mutumi mai suna Rabiu Muhammad ya kai karar cewa an sace masa sabon jariri yan biyu da matarsa ta haifa masa. Yace Surukarsa dake lura da yaran ta buge da bacci ne kawai ta farka babu su.

Karanta: Ya yan jaruman kannywood da suke so sufi iyayen su suna a Masana’antar.

Mijin yace an haifi yan biyu ranar 07/09/2021 a asibitin koyarwan Muhammad Abdullahi Wase dake Kano.

Anta binciken yadda za’a gano yaran ba’a ganoba se daga baya akai sa’a Asirin Maryam Sadiq da Abubakar, yan Rijiyar Zaki ya tonu.

Kiyawa yace yanzu haka yaran na hanun iyayen su na asali kuma suna cikin koshin lafiya, Sukuma zasu dibi abin da suka girba.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button