Uncategory
IZZAR SO EPISODE 59 ORIGINAL
Sabuwar turka turka a shirin IZZAR SO EPISODE 59 ORIGINAL da a yanzu haka Ruwa yay tsami tsakanin Hajiya Sara da hajiya Nafisa Izzar so.
Advertising
Alamu sun nuna cewar tsohon Manaja zai ci amanar Hajiya Nafisa kaman yadda Jibrin Shima zaici amanar.
Tabba za’a sami chakawa kiya acikin wannan episode wadda ba’a taba samuba tundaga fara shirin Film din.
Nasan yan kallo zasu so suga wane dan matawalle wanda ya bata.
Advertising
Mungode da ziyartar shafin mu.
Advertising