Masu safarar shinkafa sun hallaka jami’in Kwastam
wasu mutane da ake zargin masu fasa kwauri ne sun Haka jam’in Hukumar hana fasa kwauri (kwastam) A yankin Karamar Hukumar Yewa ta Kudu a jihar Ogun.
Sun hallaka jami’in mai mukamin Assistant 1 Custom Hukumar tace an halaka shi a wani artabu tsakanin su da wasu motoci guda biyu Da suke cike da shinkafar kasar waje wada hukumar ta kama za’a tafi da ita Lagos.
Yan Bindiga na neman sulhu da Gwamnatin Zamfara.
Yan sanda sun chafke Miji da matar da suka sace jariri saban haihuwa.
mai magana da yawun hukumar Custom Theophilus Duniya ne ya tabbatar da faruwar lamarin zuwa wakilin “BBC” a ranar Lahadi, Sai dai be bayyana sunan jami’in nasu ba.
Theophilus Duniya yace da fari dai jami’an sun kama motocin ne a kan hanyar su ta kai su lagos ne mota daya ta lalace sai aka tsaya a gyara matsalar dake damun motar.
Ana cikin gyarawa ta ne sai wasu da ake zargin masu fasa kwauri ne suka
sukai cincirindo tare da wasu manyan makamai inda suka samu galabar halaka jami’in namu.
Mungode da ziyar tar shafin mu.