Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Anta cewa bani da mahaifiya to Yau agani ga babata Ummi Rahab.

Fitacciyar karuma a masana’antar kannywood wadda afai sani da ummi Rahab a karon farko ta bayyana Bidiyon ta ita da mahaifiyar ta a kasa mai tsarki.

Advertising

kaman yadda kuka sani wannan shekarar dayawan jarumai sun ziyarki kasa mai tsarki domin yin aikin Umrah haka itama jarumar ta kasa mai tsarki ita da wanda zata aura wato Lilin Baba.

ba tun yanzu aka sha yiwa ummi Rahab gorin iyayye ba. hakan yasa jaruma tace nan bada jimawa ba zakuga mahaifiyar ta kuma sai gashi a daidai wannan lokacin sun gama kasan cewar tun tana karama aka kawota Nigeria.

Ga Bidiyon yadda jarumar ta hadu da mahaifiyar tata.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button