Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Gaskiyar Hotunan Auren adama dawani matsahi

Yau kimamin kwan uku wasu hotuna da su ka karade kafar sada zumunta a kwanakinnan sun haifar da rade-radin cewa jarumar nan ta Kannywood, Hajiya Zahra’u Saleh, wadda aka fi sani da Adama matar Kamaye, ta yi miji.

Advertising

KARANTA: Nasara 6 wada ba wanda ya taba samunta a Masana’antar Kannywood face Rahama Sadau.

A hotunan, an ga Zahra’u tare da wani matashi a tsarin miji da mata, wanda hatan ya sa ake zaton ko jarumar ta samu yaron mijin aure ne samfurin Asute zamani, wato ‘wuf!’

Ku danna OPEN dan jin abin da ya baru anan kasa.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button