Labarai

Wata mata ta haifi yara Uku da Dan cikin ta a wata Gona.

Bincike ya nuna cewa matar ta haifawa dan cikin ta yara uku, Kafin daga baya wansa ya kamasu suna lalata a cikin wata babbar Gona.

Ranar lahadin data wuce hukumar Tsaro ta ‘NSCDC’ wato Sibil Difens tayi nasarar kama matar da kuma babban dan nata, Inda take cigaba da nemo daya dan daya tsere.

Matar da ake zargi bin cike ya nuna cewa ta haifi yara 11 da mijin ta kafin ya rasu, da ga bayya kuma ta haifawa babban danta yara uku rigis.

KARANTA: Hanyoyin da yan bindiga zasubi wajen gujewa luguden wuta: Sheikh Ahmad Gumi.

Babban dan ya kama kaninsa da Mahaifiyar su Suna lalata turmi da tabar a cikin wata gona, Lamarin daya jawo aka bawa hammata iska tsakanin babban da kuma karamin lamarin daya kawo mumunan sabani.

Matar da ake zargi da aikata lalatar tace , Babban danta ne ya gano tana kebewa da kaninsa lamarin daya jawo sabani har suka fara fada Inda masu Gonar dake gefe suka fahimci meke faruwa.

KARANTA: Allah yayiwa fitaccen Mai daukar hoto a kannywood Ahmad tage Rasuwa.

Hukumar Sibil Difens tayi Nasarar kama Uwar da babban dan Inda kanin kuma ya cika wando sa da iska,

Kakakin ‘NSCDC’ Dayake magana kan lamarin ranar Litinin, Babawale Zaid Afolabi, ya ce, dan na fari, ya bayyana cewa ya yi kimanin shekara bakwai yana saduwa da mahaifiyar tasa.

Binciken da suka gudanar Ya nuna matar da dan nata na fari Ba yan asalin Nigeria bane. Jami’an kasar Jamhuriyar Benin da ke kan iyaka sun tabbatar da hakan.

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button