Advertising
Advertising
Labarai

Musun Kwallan kafa yasa wani matashi ya hallaka Wani mutun.

Jami’an Hukumar ‘yan sanda sun Gurfanar da wani Saurayi a gaban Kotu Majistret Mai lamba arba’in a unguwar Zungeru, A karkashin Mai Shari’a Aisha Muhd Yahaya, A zargin da ake masa na hallaka wani.

Advertising

KARANTA: Wata mota kirar kwantena tayi ajalin wani dan karota

Hafizu Abdullahi wanda shine matashin da ake zargi da aikata wannan lefi, Matashin dan unguwar Badawa yace:

Musun kwallan kafa ne ya hada shi da mutumin idan ya rarimi almakashi ya soka wa mutumin mai suna Uche Olore.

Advertising

Mai gabatar da karan Lauyan Gwamnati ya shaidawa kotu cewar har zuwa yanzu suna cigaba da buncike.

A gefe guda kuma kotun tayi umarnin Aminu Bulama Fagge ya cikewa wannan matashi takar dar zama a gidan gyaran hali, An sanya ranar cigaba da shari’ar 13/10/2021.

Mungode Da ziyartar shafin mu, Ku cigaba da kasancewa damu dan samun zafaran labarai.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button