Labaran Kannywood

Allahu akbar Kalli yadda Maryam Yahaya ta koma bayan samun lafiyarta.

Jim kadan bayan dena jin duriyar jaruma maryam yahaya sai gata ta bulle da wasu sabin hotunan ta bayan samun lafiyar ta.

kaman yadda kuka sani dai jaruma maryam yahaya tasha fama da rashin lafiya inda wasu suka rinka rade radin sammu akai mata wasu ma na cewa cutar karya garkuwar jiki ne da ita.

KARANTA: Maryam’s parents have denied rumors circulating about her illness

Daga baya ne abokiyar akin ta Hadiza Ali Gabon ta dauketa zuwa wani Asibiti domin a duba lafiyar ta.

zai gashi kwatsam yau jarumar ta bayyana hotunan ta bayan ta sami sauki an sallameta a asibiti.

Ku kalli bidiyo maryam Yahaya.
Hotunan Samun Lafiyar Maryam Yahaya
Hotunan Samun Lafiyar Maryam Yahaya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button