An halaka mutun bakwai bisa zargin su da ake yi da maita.
Wasu mutane da ake zargin mayu ne an halaka su a wani kauye mai suna Dasin-Bwate da ke Karamar Hukumar Fufore ta Jihar Adamawa.
Hukumar ‘Yan Sanda Adamawa tace tuni ta tura jami’in tsaro domin gudanar da kwakwaran bincike kan lamarin. Rahotan ya fita ne daga Kamfanin Dillancin yada labarai ta Nigeria NAN.
KARANTA: Asibitin murtala dake kano sun tabbatar da Abduljabar lafiyar kunen sa kalau.
Kakakin Rundunar’Yan Sandan jahar ya shaidawa manema labarai cewa, Kawo har zuwa yanzu jami’an basu kama kowaba.
KATANTA: Fitattun jaruman Kannywood da suka taba zuwa aikin Hajji.
Hukumar jami’an tsaro ta shaidawa mutanen dake zaune a kauyen da kuma wanda suke makwabtan su dasu taimakawa ‘Yan Sanda da muhimman baya nai.
ku danna OPEN dan ganin cikaken Bidiyon.