Labaran Kannywood
Ango yayi magana akan Hotuna su da adama dadin kowa
Yau kimanin kwana biyar wasu hotunan Jarumar hausa film, Adama kamaye ta Film din dadin kowa wasa farin girki,
Adama ta fito cikin shiga ta amare tare da wani matashi mai suna Mudassiru, Wanda mutane da dama sukai zatan Wuff zatai da matashin.
Matashin ya fadi duk abin da ya faru a game da shi da jarumar fa Bidiyon anan kasa ku danna OPEN dan gani.
Magana daga bakin Ango da Amarya a game da Auren
One Comment