Labaran Kannywood
Fitattun jaruman Kannywood da suka taba zuwa aikin Hajji.
Kaman yadda kuka sani dai Hausa Daily News na kawo muku abubuwa da dama a game da fitattun jaruman kannywood
A yau muna dauke da video jaruman da suka taba taba sauke farali a kasa mai tsaki.
Zaku iya kallon jerin jaruman a cikin wannan Bidiyon da muka wallafa anan kasa, Ku danna OPEN Dan kallon wannan video.
Bidiyon jaruman da suka sauke farali a kasa mai tsarki.
One Comment