Advertising
Advertising
Labarai

Shugaban Hukumar EFCC Abdulrasheed Bawa ya yanke jiki ya fadi a fadar Shugaban kasa a lokacin da yake jawabi.

A yau Alhamis Shugaban EFCC Abdulrasheed Bawa ya yanke jiki ya fadi a dai dai lokacin da yake jawabi a fadar shugaban kasa Muhammad buhari a wurin taron ranar sanin Kai NID.

Advertising

Gidan Jaridar Daily Trust ta bayyana cewa, Abdulrasheed Bawa ya fara jawabin sa kenan bai dade ba sai kawai akaga ya fara rufe fuska da hannun sa yana mai cewa ayi hakuri bazan iya magana ba, azo a taimakeni a nan ne ministan sadarwa ya rike hannunsa sa zuwa wajen zama, Amma duda haka ya kasa zama sai da ya yanke jiki ya fadi.

Nan danan aka taimaka masa aka fita dashi daga gurin taron da ake gudanar wa na Ranar sanin kai wato National Identity Day.

ku sakan ce damu da cigaban rahoton.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button