Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Kalli bidiyo jarumai 7 da sukafi bawa sana’ar su muhimmanci fiye da harkar Hausa Film.

Kaman yadda muka saba Hausa Daily News Tana kawo muku muhimman abubuwan da jaruman kannywood ke dashi da kuma abubuwan da ke faruwa a Masana’antar.

Advertising

Yau ma dai muna dauke da wani bidiyo da zai nuna muku Shararun jaruman kannywood da suka bawa harkar kasuwanci muhimmanci fiye da harkar fina finai.

KARANTA: Allahu akbar Kalli yadda Maryam Yahaya ta koma bayan samun lafiyarta.

Da yawa yan Hausa film anfi zaton iya harkar kannywood suka tsaya, Ashe abin ba haka yake ba kaman yadda muka hausa Daily News tayo bincike akan wasu shahararun jarumai.

Advertising

zaku iya kallon jerin jaruman da suke harkar kasuwanci kuma sukai suna a Masana’antar ta kannywood.

Ku dannan alamar OPEN Dan kallon Bidiyon jaruman.

Kalli bidiyo jarumai 7 da sukafi bawa sana’ar su muhimmanci fida harkar Film.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button