Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Kannywood za’a sha biki: ranar Asabar mai zuwa za’a daura auren jaruma Aisha Aliyu Tsamiya

Kannywood za'a sha biki: ranar Asabar mai zuwa za'a daura auren jaruma Aisha Aliyu Tsamiya

Kamar yadda kuka sani dai Aisha Tsamiya ficacciyar jaruma a masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood wacce tayi sharafin ta a shekarun baya, bayan nan kuma sai jarumar ta daina bayyana a shirin fim ta koma kasuwanci.

Advertising

To a ‘yan kwanakin nan ne muke cin karo da wani labarin kan jarumar inda ake ta wallafa cewa, jaruma Aisha Tsamiya zata yi aure nan bada jimawa ba kamar yadda muka sani labarin daga shafin “officialkannywood” dake kan dandalin sada zumunta na instagram, inda suka wallafa labarin kamar haka.

Zata manta da gudunmawar da kika bayar ba Allah ya sanya alheri Allah ya baku zaman lafiya 26/02/2022i.

Inda suka kara da cewa, muna farin cikin sanar da ku daurin auren ta ranar Asabar mai zuwa, sannan sai suka wallafa hoton Aisha Tsamiya tare da abin da suka rubuta.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button