Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Jaruman Kannywood Wanda Mawaki Dauda Kahutu Rarara ya Gwangwaje su da Motoci.

Mun kawo muku fitatun jaruman Masana’antar Kannywood wanda mawaki rarara ya kwankwace da motocin hawa.

Advertising

kaman yadda kuka sani dai Rarara ya kasance jarumi kuma fitacce a Masana’antar ta kannywood haka yasa ya zama uba a kannywood.

Dauda Kahutu Rarara mutumin Katsina ne amma anan garin kano yake zaune da zama dashi da iyalin sa.

Rarar ya kasance jarumi mara mugunta, kuma baya take na saka dashi, wannan dalili yasa jarumin abikan aikin sa suke kaunarsa.

Advertising

KARANTA: Mutun 10 daga cikin daliban Bethel sun kubuta daga hanun yan bindiga.

Jarumin ya kasance me farantawa abokan harka sa, wajen basu kudade idan watan azumi ya kama ko kuma wata larura ta sami waninsu.

Dauda kahutu rarara ya Gwangwaje wasu daga cikin jaruman Kannywood da motoci kaman yadda zaku gani cikin wanan Bidiyon dake kasan rubutun.

Zaku iya kallon Bidiyon jaruman da kuma motocin da aka basu a wannan bidiyo n da arewapackage tv ta wallafa.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button