Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Jarumar kannywood Sareena Ta fadi irin Mijin da take son aura.

Wata jaruma mai suna Sadiya Abdulkadir (Sareena) Na daga shikin kyawawan da ake gani a cikin Masana’antar Kannywood saboda irin rawar da take takawa cikin Film din Zuciya ta.

Advertising

Jarumar ta fadi wasu abubuwa A cikin wata zan tawa ta musamman da tayi da mujallar Hausa Film tayi da ita. Safiya ta kasance wadda tazo Masana’antar da kananun shekaru.

Sareena, wadda yarinya ce wadda ta shigo kannywood da karancin shekaru, ta bayyana dalilan daya sa ta tsinduma harkar fina finai, Haka kuma jarumar ta fadi irin abubuwan da take son cimmawa a masana’antar.

Batun aure kuwa jarumar ta faidi irin tsalelen mujin da take son aura.

Advertising

zamu saka muku kadan daga cikin tataunawar da mujallar hausa Film tayi da ita:

KARANTA: Fitattun mawakan Hausa Film da lokacin su ya shude a Masana’antar Kannywood.

Mujallar Film tayi mata tambaya akan gajeren tarihinta ida ta bada amsa kaman haka..

Sareena dai haifaffiyar Azare ce Jihar Bauchi. Sannan na yi makarantar firamare da sakandire duk a can garin na Azare, wanda daga nan kuma na shigo kannywood.

Mujallar Hausa Film: meya baki shawa kika shogo harkar fina finai.

Dama kowa yasan harkar Film faɗa karwa ce, Na sakance mai sha’awar faɗa karwa. kasan yanzu duk wanda kake son fada karwa saiya hada da nishaɗan tarwa saboda yanzu mutane sunfi kaunar faɗa karwa da sigar nishadan tarwa. Wannan dalilin ne yasa na fara harkar Film.

Da Mujallar ta tambaye ta wane irin buri take son cimmawa sai ta ce:

Buri na? To a yanzu dai na cika buri na na farko, wato na zama jaruma kuma na zama. To yanzu kuma ina son zama wata jaruma sananniya, amma ba ta hanyar abu mara kyau ba; ina so in zama sananniya amma ta hanyar fim ɗi na, sannan ina so na zama mashahuriyar ‘yar kasuwa da yardar Allah.

KARANTA: Furodusa Abdul’amat Ya Gwan-Gwaje Bello Muhammad Bello da wasu kyaututuka.

Da akai mata tambaya akan wane rin miji take son aura.

A’a. Ka san shi aure wani abu ne wanda daga zarar kun samu fuskantar juna, ba wai ki ce talaka ki ke so ba ko kuma mai kuɗi, to ni a tsari na ma ba na son mai kuɗi sosai, saboda auren irin waɗannan babu kwanciyar hankali, amma idan zan yi aure na fi son na samu mai rufin asiri kuma arziƙin sa daidai misali wanda zan iya rayuwa da shi.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button