Advertising
Advertising
Labarai

Mutun 10 daga cikin daliban Bethel sun kubuta daga hanun yan bindiga.

Wasu mutun 10 sun kubuta daga cikin dalibai 121 da yan bindiga sukai awan gaba dasu a wata makarantar sakandare Bethel Baptist da ke Jihar kaduna.

Advertising

Babban jami’in makarantar ya bada tabbacin cewa an sako daliban ne bayan viyan kudaden fansa, ya kara da cewa sun mika yaran izuwa hanunu iyayensu domi a duba yanayin lafiyar su.

KARANTA: Jarumar kannywood Sareena Ta fadi irin Mijin da take son aura.

Jami’in makarantar ya ce an sako daliban 10 ne a ranar Asabar, kwana 75 bayan ’yan bindiga sun yi awan gaba dasu a cikin makarantar da ke Karama Hukumar Chikun ta Jihar Kaduna, Har zuwa yanzu dai mutun 100 yan bindiga suka sako daga cikin mutun 121 dasuka kwashe.

Advertising

Har zuwa yanzu hukumomi basu ce uffan ba a game da sako yaran, Amma muyi yin kunirn jin ta bakin Shugaban yan sandan jahar abun yaci tura.

Mungode da ziyar tar site dinmu, ku cigaba da kasancewa damu domin samun labarai masu inganci.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button