Labaran Kannywood

Shahararrun jaruman Kannywood da suka maye gurbin yan uwansu bayan barin su daga Masana’antar.

Shin koka san jaruman Kannywood din da suka maye guraben yan uwansu a Masana’antar.

Yau zamu nuna muku Jaruman da suka maye gurbin yan uwansu bayan dena yin harkar ko kuma rasuwar su.

KARANTA: Jaruman Kannywood Wanda Mawaki Dauda Kahutu Rarara ya Gwangwaje su da Motoci.

Allah ya albarkaci Masana’antar Kannywood da tarun jarumai masu yawa, Wasu ma basu san wasu ba.

Zaku iya kallon jerin jaruman da suka maye guraben yan uwansu a Masana’antar bayan barinsu daga guraben.

Ku kalli Bidiyon jerin jaruman a wanan Bidiyon da tashar arewa package ta Hada muku.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button