Advertising
Advertising
Uncategory

Bani da buri face na Auri Dr Isa Ali Pantami jarumar fina finan Hausa Hadiza Gaban

Jarumar kannywood Hadiza Aliyu Gaban ta ce bata da wani buri face ta aure malamin addinin Dr. Isa Ali Pantami.

Advertising

Ko shekarar da ta gabata sai da Ministan sadarwa ya yi wa Jaruma Hadiza Gabon ‘kwamen’ a shafinta na ‘twita’ abun da ya janyo ce-ce-ku-ce ke nan, inda mutane da dama suka yi zargin akwai alaqa mai karfi tsakanin Pantami da Jaruma Hadiza Gabon.

KARANTA: Mata 6 da jarumi Adam A Zango ya aura a rayiwar sa

Hadiza Ali Gabon ta kasance jaruma ta farko a Masana’antar Kannywood da take temakawa mabukata da kuma masu fama da rashin lafiya ko wacce irice, Ko a kwanan jarumar ta dauki abokiyar aikin ta maryam yahaya domin a duba lafiyar ta a wani a sibiti dake Abuja.

Advertising
https://youtu.be/3FHTuwF5x5I

Advertising

42 Comments

 1. Hakan ba laifi bane,abin farin cikine kasantuwar Hadiza Gabon a mazauni mata ga Prof.Sheikh.Hon. Isa Ali Fantami domin Addini bai kyamaci hakan ba matukar za ta kasance Mai kyawawan dabi’u irin na addinin Muslumci.

 2. indai sabida wancan taalikin da yay mata kuke ganin akwai alaka mai karfi tsakaninsu to lallai baku fahimci mai ake kira alakaba domin dr malami ne kuma mai yin umarni da aikata kyakkyawa da hani ga mummuna a duk inda yake yaga ta kauce hanya ne yata rota yay mata na siha sabida wata magana da fada da bata dace ba

  1. Amma Dan uwa Kamar bahaka yadace kafadaba
   Inkaimusu iyafatan alkhairi sai kayi shiru
   Inma bazaka yiba sai Kai gum da bakinka Dan natabbata da qanwarkace .ko yayarka hakan keshirin faruwa akanta bazaka so ace ba Amin ba,
   Ammafa kayi haquri ba nafadi maka wannan bane Dan tama zafi πŸ™πŸ™

 3. Inshine sanadin shiriyarta Allah ya tabbatar kuma inyana son ta shima ai hakan ba abin aibu bane minister ya auri yar film ai jahadi yai mai kyau indai dan Allah ya aureta

 4. To Allah yesa shine alheri saboda idan ta auri malan zatadaina fim idan ta daina film ta shiryu kuma yataimaka mata kuma yayi shahafa

 5. Gaskiya dairy fatal nagari lamiri!!!.
  Duk abin da zaizama al-khairi Allah ya tabbatar da shi. Amma fa akwai sharadi
  ta koma is-lamiyya taje tawan kebab kwakwalwanta kunna daga irin tunanin su
  na en fim. Saboda gurba taccen tuna ni ne.

 6. “Jarumar kannywood Hadiza Aliyu Gaban ta ce bata da wani buri face ta aure malamin addinin Dr. Isa Ali Pantami.”

  Aina ta fada? Asa mana clip inda ta fada mana. Dr. Isa is a good man, but then bata fada ba. Kage ne akayi mata a hakan.

  Zan iya rantsewa da Allah bata fada ba. Mutum ba kyau. Cheap popularity da using karya akan good Hadiza Gabon. Muji tsoron Allah. Ko kuma Allah ya tona maka asiri.

 7. To hakan yahalarta ammafa hausawa sunacewa anabarin halak Dan kunya.
  Sannan manzon Allah yahana kayi abinda za ama mummunan zato.
  Idan kuwa m.isah fantami ya amince lalle za’aita zarginsa da mu’amala da irinsu irinsu Kuma za aitamar sharri a social media Wanda mudalibansa bazamuji dadiba. Saboda haka wannan Abu kwatakwata karma kusaran yiyyuwa wlh bayanzuba tukunna.

 8. To Masha Allah,yan uwa, Kar mumanta,kowa da abokiyar zamansa,kamar yadda Suma haka,kowacce da abokiyar zamanta,Allah dai yayi zabi Mafi alkhairi atsakani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button