Labaran Kannywood

Jaruma Mansura Isa ta zazagi manyan kasar Nigeriya.

Fitacciyar jaruma a Masana’antar Kannywood Mansura Isa ta fusata akan kudaden da aka damfareta, ta zazzagi wasu manyan kasar nan.

KARANTA: Bani da buri face na Auri Dr Isa Ali Pantami jarumar fina finan Hausa Hadiza Gaban

A kwanan baya wata matashiya ta damfari jarumar a wata harkar kasuwanci da sukai, Amma daga baya jami’an yan sanda sunyi nasarar kamata.

A cewar mansura isa wasu daga cikin manyan ‘Yan Sanda na kokarin cika ta, kaman yadda zaku gani a wannan Bidiyon da ta wallafa.

https://youtu.be/xQkSe2M6rPo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button