Labaran Kannywood
Kalli jerin iyayen jaruman Kannywood 15 da suka rigamu gidan gaskiya.

kaman yadda kuma sani muna kawo muku abubuwa da suka shafi Masana’antar Kannywood.
A yau muna dauke da jaruman kannywood 15 wanda iyayensu allah yay musu raduwa.
Idan baku manta ba mun kawo muku jaruman Kannywood wanda suka rasu a shekarar 2021.
Zaku iya kallon video jaruman Kannywood din da iyayen su suka rasu a wannan Bidiyon dake kasa.
Allahu Akbar kalli jerin iyayen jaruman Kannywood din da suka rigamu gidan gaskiya.
One Comment