Labaran Kannywood
kalli jerin jaruman Kannywood mata 20 da baku san suna da ya’ya ba.

Hausa daily News tana dauke da jaruamn kannywood mata da suke da ya’ya.
Da yawan makallata fina-finan Hausa basu san wasu jarumai mata da suke da ya’ya ba, wannan dalili ne yasa Hausa Daily News tayo muku bincike akan wasu daga cikin jarumai mata da suke da yara.
Muna dauke da cikaken video dake dauke da wannan jarumai, ku danna wannan Bidiyon dake kasan wannan rubutu.
Mungode da ziyartar shafin mu, ku cigaba da bibiyar mu dan samun abubuwan da suka shafi kannywood.
One Comment