Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Alhaji Shehe Daraktan kannywood ya yi zazzafan martani akan jarumar da taci mutuncin Sheikh Aminu Daurawa

Alhaji Shehe Daraktan kannywood ya yi zazzafan martani akan jarumar da taci mutuncin Sheikh Aminu Daurawa

Kamar yadda kuka sani dai jarumar kannywood Nafisa Iska tayi ta maida wani zazzafan martani ga Sheikh Aminu Ibrahin Daurawa a lokacin da ya fadi cewa, babu abu mafi kazanta da muni a jikin Mace kamar farjin ta.

Advertising

To shi ne jarumar ta bayyana a cikin wata bidiyo tana maida martani ga Malamin har ma taci zarafinsa, wanda a yanzu take ganin ta kan ta.

A yanzu haka ma dai mun sami wata wallafa daga shafin sada zumunta insragram na ficaccan Daraktan masana’antar kannywood Alhaji Shehe, inda yake maida martani ga jaruma Nafisa Iska yana mai cewa.

Muna Allah Wadai Da Kalaman Wannan Shedaniyar Akan Malam Aminu Daurawa.

Advertising


MALAM MEYE HUKUNCIN MASU ZAGIN WANI
MALAMI.

Hukunci na farko ANNABI SAW yace Matuwar Malami Mutuwar Dukkan Halittu Ne Hatta Abinda Baya Motsi Kamar Bishiyoyi Saboda Mahimmanchin Malamai Yasa ANNABI SAW Ya Fadi Haka.

ANNABI SAW YACE WANI LOKACI YANA NAN XUWA GA AL’UMMA TA ZASU RAINA MALAMAN KIRKI SUWATSAR DASU SUNA MUSU KALLON BANXA SAI ALLAH YAJARABCE SU DA MASIFU GUDA UKU.

  1. ZASUYI TAYIN SANA’A BABU ALBARKA MA’ANA
    BA WA| BABU SAMUBA AMMA ZAKAGA MUTUM
    NEMANSA NA QARUWA WAHALARSA DA DOGON
    BURI YANA MASA YAWA BASHI DA HUTUN DA
    TALAKA YAKE DASHI HATTA MATAR SA BATA DA
    LOKACIN SA TO WANNAN ARZIQIN BABU KOMAI
    CIKINSA SAI WAHALA SABODA ANCIRE ALBARKA A
    CIKI.
  1. ALLAH ZAI DINGA BASU SHUWAGABANNI
    AXXALUMAI MARASA TAUSAYIN TALAKAWA KUMA
    SURASA YANDA ZASUYI DASU.
  1. ZASU DINGA MUTUWA A MUSULUNCI AMMA
    SUNA CIKAWA BABU IMANI SABODA TALAUCI YA
    SASU SABON ALLAH BARKATAI.

Allah Yasa Mu Dace Ya Ganar Damu Hanya
Madaidaiciya.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button