Aisha Dan kano ta tafi ta dawo shin ko Zee dan kano yar margayya Aisha dan kano zata maye Gurbin mahaifiyar ta.

Kamar yadda bayan Rasuwar marigayi Rabilu musa dan sa mai suna Hannafi Rabi’u ya maye gurbin sa alamu na nuna Mariyagayiya Aisha dan Kano ma zata iya samun mai gadon ta idan hali yayi.
A yan kwana kinna wasu video suka fara yawo a shafukan Instagram da tiktok na wata matashiya mai tsananin kama da Aisha dan kano da ke kwai khayon murya ta, tana motsin bakin ta yadda zaka ga kamar ita take maganar wanda akasari anfi yin shi a tiktok.
KARANTA: Jaruman Kannywood da suka fi kowa yawan haihuwar yara.
Kamannin wannan matashiya Mai suna Zee Dankano da margayyar yake kama, wannan bidiyo da ta saki ya dau hankula wanda hakan yasa ake mamaki sai dai kuma bincike ya tabbatar da ‘ya ce ga margayyar.
zaku iya kallon Bidiyon wakar data saki a kasan rubutun nan.
Wow
Allah yagafurtashi Allah ya futa
Za mukar be shi a hanno 22