Wakokin Hausa

Ali jita – Labarari

Sabuwar wakar fitaccen mawakin hausa Ali Isa Kibiya wanda aka fi sani da Ali Jita, Mawakin yayi fice wajen wake amare da angwaye wani lokacin kuma ‘yan mata.

Jarumin ya saki saubuwar wakar sa mai suna “Labari” wakar tana dauke da sakwani irin na rayiwa da kuma nuna idon Allah.

A kwanan baya mawaki ali jita ya saki wakar “Rukaiyya” wadda a yanzu haka tayi suna matuka.

Ali jita – Labarari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button