Advertising
Advertising
Uncategory

LABARINA SEASON 3 EPISODE 12.

Shirin Film din Labarina season 3 episode 12 na wannan satin yazo da sabuwar turka turka fiye da ta baya.

Advertising

Shin koya baba dan Audu zaiyi da san kudinsa a game da Furasdo.

Nasan dan kallo ya zuba ido yaga yadda zata kasance da Lukuman bayan ya fahimci ba zuwa tai asibiti domin duba shiba.

Haka kuma dan kallo yana zuba ido yaga irin cin mutuncin da Furasdo zai wa Mahmud.

Advertising

Zaku so kuga irin izayar da Furasdo zaiwa Mahmud Sabida yaga Sumayya tazo wajen sa.

ku kalli episode 13 a kasan wannan rubutun.

LABARINA SEASON 3 EPISODE 12

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button